Hausa Bible
Romawa 7:4
ˈYanˈuwana, wannan misali ne game da ku. Ta wurin haɗa ku da jikin Almasihu kun zama matattu game da ikon Koyarwar Musa, domin ku zama nasa, wato, na wanda aka tā da shi daga matattu, domin ku haifar da rayuwa mai amfani ga Allah, kamar itacen da ya haifi ˈyaˈya masu kyau.
Open Bible reader