Hausa Bible
Romawa 7:3
Saboda haka idan ta auri wani dabam saˈad da mijinta yana da rai, za a ce da ita mai zina. Amma idan mijinta ya mutu tana da ˈyanci ke nan bisa ga Koyarwar ɗaurin aure. Idan kuwa ta sāke auri wani, ita ba mai zina ba ce.
Open Bible reader