Skip to content

Hausa Bible

Romawa 7:5

Gama yayin da muka kasance a ƙarƙashin ikon halin mutuntaka, Koyarwar ta yi ta zuga muguwar shaˈawarmu. Shaˈawar nan tamu kuma ta yi ta aiki a cikin jikinmu, kuma dukan ayyukanmu suna haifar mana mutuwa.

Open Bible reader