Skip to content

Hausa Bible

Romawa 7:2

Misali, mace mai aure, Koyarwar Musa ta ɗaure ta ga mijinta saˈad da mijinta yana da rai. Amma idan mijinta ya mutu ta sami ˈyanci ke nan daga Koyarwar nan da ta ɗaure ta da mijin.

Open Bible reader