Hausa Bible
Romawa 4:18
Ko da yake sa zuciyar Ibrahim ta zama kamar a banza ne, duk da haka ya ci gaba da sa zuciya, yana ba da gaskiya har ya zama “uban kabilu masu yawa.” Wannan kuwa bisa ga alkawarin da aka yi masa ne, cewa “haka zuriyarka za su yi yawa.”
Open Bible reader