Skip to content

Hausa Bible

Romawa 4:17

Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Na sa ka ka zama uban kabilu masu yawa.” Wato, an tabbatar da alkawarin nan. Ibrahim ubanmu ne a gaban Allah wanda ya ba da gaskiya gare shi, wanda kuma shi ne mai ba da rai ga matattu. Shi ne kuma mai ikon kiran abubuwan da ba su kasance ba su kasance.

Open Bible reader