Skip to content

Hausa Bible

Romawa 4:19

A lokacin kuwa Ibrahim yana da shekara wajen ɗari ne, amma bai yi sanyi cikin bangaskiyarsa ba, ko da yake yana ganin yadda ƙarfin jikinsa ya ƙāre don tsufa, da kuma yadda Saratu ta wuce lokacin da za ta iya haifuwa.

Open Bible reader