Skip to content

Hausa Bible

Romawa 3:8

In haka ne, ba sai mu ci gaba da yin mugunta domin yă zama hanyar samun nagarta ba? Waɗansu mutane kuwa masu maganar ɓata sunanmu suna cewa wai haka muke faɗa. Za a hukunta waɗannan kamar yadda ya yi daidai a yi musu.

Open Bible reader