Skip to content

Hausa Bible

Romawa 3:7

Idan rashin gaskiyata ya sa gaskiyar Allah ta fita a fili sosai, ya kuma zama abin ƙara ɗaukakar Allah, to, don me har yanzu za a hukunta ni a kan cewa ni mai zunubi ne?

Open Bible reader