Hausa Bible
Romawa 3:9
To, yaya ke nan? Ko mu Yahudawa mun fi sauran mutane ne? Ina! Ko kaɗan! Mun riga mun nuna cewa da Yahudawa da waɗanda ba Yahudawa ba duka suna da laifi, kuma duka suna ƙarƙashin ikon zunubi.
Open Bible readerHausa Bible
To, yaya ke nan? Ko mu Yahudawa mun fi sauran mutane ne? Ina! Ko kaɗan! Mun riga mun nuna cewa da Yahudawa da waɗanda ba Yahudawa ba duka suna da laifi, kuma duka suna ƙarƙashin ikon zunubi.
Open Bible reader