Hausa Bible
Romawa 11:25
Bāna so ku kasance da rashin sanin wannan asiri ˈyanˈuwa, domin kada ku ɗauki kanku ku masu hikima ne. Taurin zuciya ya faru ga sashe na Israˈila har dukan yawan waɗanda ba Yahudawa ba da za su shiga wurin Allah yă cika.
Open Bible reader