Skip to content

Hausa Bible

Romawa 11:26

Ta haka za a ceci dukan Israˈila. Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Mai Ceto zai zo daga Sihiyona. Zai kawar da duk ƙin bin Allah daga zuriyar Yakub.

Open Bible reader