Skip to content

Hausa Bible

Luka 16:25

“Amma Ibrahim ya ce, ‘Ka tuna fa ɗana, a lokacin da kake a duniya, kana da abubuwa masu kyau, Liˈazaru kuwa ya sha wuya. Amma yanzu yana jin daɗi, kai kuwa kana shan wahala.

Open Bible reader