Skip to content

Hausa Bible

Luka 16:24

Sai ya yi kira ya ce, ‘Baba Ibrahim, ka ji tausayina, ka aiki Liˈazaru ya sa ˈyar yatsarsa a ruwa yă ɗiga a harshena domin in ji ɗan sanyi, domin ina jin jiki a cikin wannan wuta!’

Open Bible reader