Skip to content

Hausa Bible

Luka 16:26

Ban da wannan duka ma, tsakaninmu da ku akwai wani ƙaton rami mai zurfi sosai da aka shirya domin kada waɗanda suke son ƙetarewa daga can zuwa wurinmu su iya, kada kuma wani yă ƙetare daga wurinmu zuwa can.’

Open Bible reader