Hausa Bible
Yahuza 1:6
Ku tuna kuma da malaˈikun da ba su kiyaye matsayinsu na iko ba, amma suka bar ainihin wurin zamansu. Waɗannan fa Ubangiji ya tsare su a duhu, a ɗaure da sarƙa ta har abada su jira shariˈa ta babbar Ranar nan.
Open Bible readerHausa Bible
Ku tuna kuma da malaˈikun da ba su kiyaye matsayinsu na iko ba, amma suka bar ainihin wurin zamansu. Waɗannan fa Ubangiji ya tsare su a duhu, a ɗaure da sarƙa ta har abada su jira shariˈa ta babbar Ranar nan.
Open Bible reader