Skip to content

Hausa Bible

Yahuza 1:7

Kada ku manta da yadda Sodom da Gomora da garuruwan da suke kewaye da su, su ma sun ba da kansu ga rayuwar lalata, da mummunar shaˈawar jiki kamar wadda ba ta yi daidai da halittar Allah ba. Garuruwan nan sun zama misalin masu shan hukunci a wuta ta har abada.

Open Bible reader