Skip to content

Hausa Bible

Yahuza 1:5

Ko da yake kun riga kun sani, ina so in tuna muku yadda Ubangiji ya ceci mutanensa daga ƙasar Masar, amma duk da haka daga baya ya halaka waɗanda ba su ba da gaskiya ba.

Open Bible reader