Hausa Bible
Yahuza 1:4
Na faɗi wannan ne saboda waɗansu mutanen da suka shiga cikinku a ɓoye, waɗanda tun dā aka ƙaddara su ga hukunci. Ba su da hali irin na Allah, suna kuma mai da alherin Allah ya zama hanyar neman jin daɗi na rashin kunya. Suna yin musūn Yesu Almasihu wanda shi ne kaɗai Shugabanmu da kuma Ubangijinmu.
Open Bible reader