Hausa Bible
Yahuza 1:3
Ya ku waɗanda nake ƙauna, dā ma na yi marmarin rubuta muku game da ceton nan namu duka. Amma daga baya na ga ya zama dole ne in rubuta muku in gargaɗe ku ku dage sosai ku kiyaye bangaskiyarmu wadda Allah ya danƙa wa tsarkakansa, sau ɗaya tak, ba ƙari.
Open Bible reader