Hausa Bible
Yahuza 1:11
Kaitonsu! Sun bi hanyar Kayinu. Domin neman riba sun fāɗi cikin kuskure irin na Balaˈam, sun kuma halaka ta wurin tawaye irin na Kora.
Open Bible readerHausa Bible
Kaitonsu! Sun bi hanyar Kayinu. Domin neman riba sun fāɗi cikin kuskure irin na Balaˈam, sun kuma halaka ta wurin tawaye irin na Kora.
Open Bible reader