Hausa Bible
Yahuza 1:10
Amma waɗannan mutane suna zagi da baƙar magana a kan dukan abin da ba su gane ba, kuma waɗannan abubuwan da suka sani bisa ga jiki, kamar dabbobi marasa hankali, irin waɗannan abubuwa ne za su kai su ga halaka.
Open Bible reader