Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 9:16

Waɗansu Farisiyawa suka ce, “Mutumin nan ba daga wurin Allah ya fito ba, don ba ya kiyaye Ranar Hutu ta Mako.” Amma waɗansu suka yi tambaya suka ce, “Yaya mutum mai zunubi zai iya yin alamun ban mamaki haka?” Sai raˈayinsu ya rabu.

Open Bible reader