Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 9:15

Saboda haka Farisiyawa suka tambaye shi yadda aka yi ya sami gani. Sai mutumin ya ce, “Ya kwaɓa ƙasa ne ya shafa mini a idona, na wanke, yanzu ina gani.”

Open Bible reader