Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 9:17

Sai suka sāke tambayi mutumin suka ce, “Mene ne raˈayinka game da wannan mutum, tun da yake kai ne ya buɗe maka ido?” Mutumin ya amsa musu ya ce, “Ai, annabi ne shi.”

Open Bible reader