Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:20

Yesu ya faɗa wannan magana ne a lokacin da yake koyarwa kusa da inda ake ajiye kuɗin baiko a Haikali. Amma duk da haka ba wanda ya kama shi, don lokacinsa bai yi ba tukuna.

Open Bible reader