Hausa Bible
Yahaya 8:19
Sai suka tambaye shi suka ce, “Ina Uban nan naka yake?” Yesu ya amsa musu ya ce, “Ba ku san ni ba, ba ku kuma san Ubana ba. Da kun san ni, da kun san Ubana ma.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai suka tambaye shi suka ce, “Ina Uban nan naka yake?” Yesu ya amsa musu ya ce, “Ba ku san ni ba, ba ku kuma san Ubana ba. Da kun san ni, da kun san Ubana ma.”
Open Bible reader