Hausa Bible
Yahaya 8:21
Sai Yesu ya ƙara gaya wa mutanen cewa, “Zan tafi, za ku kuwa neme ni, za ku kuma mutu cikin zunubinku. Inda za ni kuwa, ba za ku iya zuwa ba.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya ƙara gaya wa mutanen cewa, “Zan tafi, za ku kuwa neme ni, za ku kuma mutu cikin zunubinku. Inda za ni kuwa, ba za ku iya zuwa ba.”
Open Bible reader