Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 21:17

Yesu ya tambaye shi sau na uku ya ce, “Siman ɗan Yohanna, kana sona?” Sai Bitrus ya yi baƙin ciki, don a tambaya ta uku Yesu ya ce “Kana sona?” Sai shi kuwa ya amsa ya ce, “Ya Ubangiji, ai, ka san dukan kome, ka san ina sonka.” Yesu ya ce masa, “To, ka ciyar da tumakina.

Open Bible reader