Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 21:16

Sai Yesu ya sāke tambayarsa sau na biyu ya ce, “Siman ɗan Yohanna, kana ƙaunata?” Ya amsa ya ce, “I, Ubangiji, ai, ka san ina sonka.” Yesu ya ce masa, “Ka yi kiwon tumakina.”

Open Bible reader