Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 21:18

Hakika, ina gaya maka, lokacin da kake saurayi kakan sa wa kanka sutura ka je duk inda ka ga dama, amma in ka tsufa za ka miƙe hannuwanka, wani yă sa maka sutura, yă kai ka inda ba ka so ka tafi.”

Open Bible reader