Hausa Bible
Yahaya 21:15
Da suka gama cin abincin safe, sai Yesu ya tambayi Siman Bitrus ya ce, “Siman ɗan Yohanna, kana ƙaunata fiye da waɗannan?” Sai Bitrus ya amsa masa ya ce, “I, Ubangiji, ai, ka san yadda nake sonka.” Yesu ya ce masa, “Ka ciyar da tumakina.”
Open Bible reader