Hausa Bible
Yahaya 19:31
Saˈan nan shugabannin Yahudawa suka roƙi Bilatus yă ba da izni a kakkarya ƙafafun mutanen da aka gicciye, a kuma sauko da jikunansu daga gicciye. Sun yi wannan roƙo ne domin Ranar Shiri ce, kuma ba sa so jikunan su kasance a kan gicciye a Ranar Hutu ta Mako. Ranar Hutun nan mai zuwa kuwa Hutu ne na musamman.
Open Bible reader