Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 19:32

Sai sojojin suka zo wurin mutanen da aka gicciye tare da Yesu suka kakkarya ƙafafun mutum na farko, saˈan nan suka je suka kakkarya ƙafafun mutum na biyun.

Open Bible reader