Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 19:30

Da Yesu ya karɓi ruwan tsamin nan sai ya ce, “An gama!” Saˈan nan ya sunkuyar da kansa ya saki ransa.

Open Bible reader