Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 16:22

Haka yake a gare ku. Yanzu kuna baƙin ciki, amma zan sāke ganinku, saˈan nan za ku yi farin ciki, kuma ba wanda zai ƙwace muku farin cikinku.

Open Bible reader