Hausa Bible
Yahaya 16:21
Idan mace za ta haifu takan ji zafi sosai, domin lokacin haifuwarta ya yi. Amma idan ta gama haifuwar jariri, takan manta da zafin da ta ji saboda tana cike da murna don an haifi jariri a duniya.
Open Bible readerHausa Bible
Idan mace za ta haifu takan ji zafi sosai, domin lokacin haifuwarta ya yi. Amma idan ta gama haifuwar jariri, takan manta da zafin da ta ji saboda tana cike da murna don an haifi jariri a duniya.
Open Bible reader