Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 16:23

A ranar nan ba za ku roƙe ni wani abu ba. Hakika, ina gaya muku, Uba zai ba ku duk abin da kuka roƙa a cikin sunana.

Open Bible reader