Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 7:26

Irin wannan babban firist ne muke bukata. Shi kuwa mai tsarki ne, marar laifi, marar tabo, an ware shi daga masu zunubi, an kuma ɗaukaka shi gaba da sammai.

Open Bible reader