Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 7:25

Saboda haka yana da iko, yau da kullum, yă ceci duk waɗanda suke matsowa kusa da Allah ta wurinsa, tun da yake kullum a raye yake, domin yă yi roƙo ga Allah a madadinsu.

Open Bible reader