Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 7:27

Shi ba kamar waɗancan manyan firistoci ba ne. Ba ya bukata yă dinga miƙa hadaya kullum, wato yă fara miƙa saboda nasa zunubai kafin yă miƙa saboda zunuban jamaˈa. Shi kam ya miƙa tasa hadaya sau ɗaya tak, a lokacin da ya miƙa kansa.

Open Bible reader