Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:16

To, Allah ya yi yarjejeniya da Ibrahim da kuma zuriyarsa. Ba a rubuta cewa “da zuriyoyi” ba, wanda zai nuna kamar suna da yawa. Aˈa, an ce “zuriyarka,” mutum ɗaya ke nan, wato Almasihu.

Open Bible reader