Hausa Bible
Galatiyawa 3:17
Abin da nake nufi shi ne Allah ya yi yarjejeniya da Ibrahim ya kuma tabbatar da ita. Koyarwar nan ta Musa wadda aka kawo bayan shekara ɗari huɗu da talatin ba za ta iya mai da yarjejeniyar nan da Allah ya yi tun dā wofi ba.
Open Bible reader