Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:15

ˈYanˈuwa, bari in ba ku misalin abin da kuka saba da shi. Idan mutum biyu sun yi yarjejeniya sun kuma sa hannu domin a tabbatar da shi, to, ba mai soke shi, ba kuma mai ƙara wani abu a kai.

Open Bible reader