Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:13

Laˈanar nan ta Koyarwar Musa mun kuɓuta daga gare ta, saboda Almasihu ya fanshe mu daga laˈanar nan, da yake an mai da shi abin laˈana saboda mu ne. Gama an rubuta, “Duk wanda aka rataye shi a kan gungumen itace, laˈananne ne ga Allah.”

Open Bible reader