Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:14

Almasihu ya fanshe mu ne domin albarkar nan da aka yi wa Ibrahim ta zo wa waɗanda ba Yahudawa ba kuma ta wurin Almasihu Yesu. Ta haka, mu ma, ta wurin bangaskiya, mun iya samun Ruhun nan da Allah ya yi alkawari.

Open Bible reader