Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:12

Koyarwar Musa ba daga cikin bangaskiya take ba. Kamar yadda aka rubuta, “Wanda ya aikata dukan abin da aka faɗa cikin Koyarwar Musa, a gare ta ne zai rayu.”

Open Bible reader