Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 3:12

Allah ya zaɓe ku domin ku zama mutanensa masu tsarki waɗanda yake ƙauna ƙwarai. Saboda haka, sai ku ɗauki hali na jin tausayin juna, kuna yin alheri, kuna nuna tawaliˈu da sauƙin kai da jimrewa,

Open Bible reader