Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 3:13

kuna ta yin haƙuri da juna. Idan kuma wani a cikinku ya yi wa wani laifi, ku gafarta masa, kamar yadda Ubangiji ya gafarta muku zunubanku, haka ma ku ma ku gafarta wa juna.

Open Bible reader