Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 3:11

Da yake kun sami sabon hali, babu sauran bambanci tsakaninku ke nan, da Yahudawa da waɗanda ba Yahudawa ba, da mai kaciya da marar kaciya, da mai ɗanyen hali, da mutumin ƙauye, da bawa da mai ˈyanci, dukansu ɗaya ne gama Almasihu shi ne kome, shi ne kuma yake cikinmu duka.

Open Bible reader